iqna

IQNA

dakarun sa kai
Tehran (IQNA) Dakarun Asaeb Ahl al-Haq sunj bukaci sojojin Amurka da su fice daga Iraki zuwa lokacin da aka diba musu.
Lambar Labari: 3486738    Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tsarin karatun kur'ani a dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3486352    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) dakarun sa kai na al'ummar kasar Iraki sun samu nasarar fatattakar mayan 'yan ta'addan daesh daga yankin Tarimiyyah.
Lambar Labari: 3486236    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) 'yan gwagwarmaya masu yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda a Iraki sun bukaci Amurka ta fitar da sojojinta daga kasar baki daya.
Lambar Labari: 3486167    Ranar Watsawa : 2021/08/03

Tehran (IQNA) dakarun kasar Iraki sun kara samun nasarar halaka wasu ‘yan ta’addan takfiriyya na kungiyar Daesh su 22 a yau.
Lambar Labari: 3485600    Ranar Watsawa : 2021/01/29

Tehran (IQNA) Saudiyya ta tabbatar da aukwar hare-haren martani da sojoji gami dakarun sa kai na al’ummomin Yemen suka kai kan kamfanin Aramo.
Lambar Labari: 3485395    Ranar Watsawa : 2020/11/24

Tehran (IQNA) dakarun sa kai na al’ummar Iraki masu yaki da ‘yan ta’adda sun samu nasarar cafke wasu giggan ‘yan ta’addan Daesh biyu.
Lambar Labari: 3484836    Ranar Watsawa : 2020/05/25

Tehran (IQNA) dakarun kasar Yemen sun samu nasarar kammala kwace iko da lardin Jauf daga hannun sojojin hayar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484633    Ranar Watsawa : 2020/03/18